fbpx
Sunday, May 22
Shadow

Babbar magana: Rarara ya caccaki shugaba Buhari a cikin sabuwar wakarsa

Shahararren mawakin Hausa, Dauda Kahutu Rarara, wanda ya fitar da wakokin karrama shugaban kasa Muhammadu Buhari da dama, ya caccaki shugaban na Najeriya a sabuwar sakinsa.

Wakar ta kunshi wasu fitattun mawakan Hausa karkashin Kannywood 13-13. A cikin sabuwar wakar, Rarara ya rera wakar rashin tsaro

Aminiya ta ruwaito cewa mawakin ya soki Buhari da “kasa” cika alkawarin da ya yi na kare rayuka da dukiyoyin al’ummar kasar.

Wasu daga cikin wadanda suka fito cikin wakar sun hada da Aminu Ladan Ala, Nura M Inuwa da Ali Isa Jita.

Leave a Reply

Your email address will not be published.