fbpx
Saturday, February 27
Shadow

Babbar matsalace goyon bayan da Wasu sarakunan gargajiya kewa Auren wuri>>Matar Gwamnan Kebbi

Matar gwamnan Kebbi, Dr. Zainab Atiku Bagudu ta bayyana cewa akwai matsala saboda goyon bayan da wasu Sarakuna kewa auren wuri. Tace akwai matsalar ne saboda Sarakunan ne masu fada aji a cikin al’umma.

 

Ta yi jawabinne a wajan wani taro da Punch ta shirya inda ta yi magana akan auren wuri da kuma mutuwar mata wajan haihuwa.

 

Dr. Zainab wadda likitar yara ce ta bayyana cewa kokarin kawo karshen auren wuri da take yi wanda ta hada kai da sarakunan gargajiya da malaman addinai na bada sakamakon da ake so.

 

Ta yi bayanin cewa duk irin maganar da zata yi ko kuma wani zai yi na wayar da kai ba lallai ya kai kunnen mutanen karkara ba, saboda yawancinsu basu kallon talabijin, basa hawa yanar gizo ko karanta Jaridu, dolene sarakunan gargajiya ne ke fada musu su ji.

“No matter how much I or the political leaders shout on the top of a hill, at the grassroots, these are the people that have the most impact, whether we like it or not. The majority of Nigerians live in rural areas; the majority of them are not educated. They do not have access to TVs, the worldwide web, webinars, and high-level people talking.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *