fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Babbar Matsalar da muke samu a yaki da Coronavirus/COVID-19 daga Masallatai da Coci-coci ne>>Boss Mustapha

Sakataten gwamnatin tarayya kuma shugaban kwamitin yaki da cutar Coronavirus/COVID-19 na kasa, Boss Mustapha ya bayyana cewa babbar matsalar da suke samu a yaki da cutar daga guraren Ibada ne saboda yanda suke tara mutane da yawa.

 

Yace hakan ya sabawa dokar da aka saka ta yaki da cutar Coronavirus/COVID-19 din. Ya bayyana hakane a Abuja a wajan ganawa da manema labarai.

 

Yai kira ga jihohi da su saka ido akan guraren ibadar dan tabbatar da suna bin dokokin yaki da cutar.

We have observed, rather sadly, that Nigerians, particularly some faith-based organisations, have continued to hold events of large gatherings capable of spreading the virus.

 

“The PTF urges all sub-national entities that signed the protocols with these organisations, and have primary responsibility for enforcing the protocols, to step up their roles of enforcement,” Mustapha said.

 

According to him, the PTF had continued to engage with relevant stakeholders on issues arising from the impact of COVID-19, including mental health, drug use and gender-based violence.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.