fbpx
Sunday, August 7
Shadow

Babu abinda APC da PDP zasu tsinanawa mutanen jihar Osun, cewar Kwankwanso

Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar NNPP, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya bayyana cewa manyan jam’iyyun kasar nan guda biyu ba abinda zasu tsinanawa jihar Osun dashi.

Watau PDP da APC saboda yace sun gaza kuma yana so nasarar NNPP ta fara aiki tun daga jihar ta Osun har izuwa zaben shugaban kasa bakidaya.

Kwankwason ya bayyana hakan ne a babban birnin jihar watau Oshogbo inda yayi kira ga al’ummar jihar da basu amsa katin zaben su dasu ansa don su zabi Dr Oyelami Saliu, dan takarar gwamna na jam’iyyar NNPP.

Leave a Reply

Your email address will not be published.