fbpx
Monday, August 8
Shadow

Babu Abinda zai hana yarbawa kafa kasar Oduduwa>>Fasto Giwa

Fasto Giwa ya baiwa Yarbawa shawara su shirya karbar ‘yancinsu da kuma tashi tsaye wajan kafa kasar Oduduwa.

 

Ya bayyana hakane yayin da yakewa mabiyan cocinsa jawabi inda yace amma fa masu wannan fafutuka, su saka Allah a gaba.

 

Yace kuma kasar Oduduwa da za’a kafa yana son ta zama kasa ta gari ba kamar Najeriya ba..

“Let me urge the agitators to be transparent and truthful. Above all, they should put God first in all things.

“As it is, nothing can stop the freedom of the Yoruba ethic group. However, Oduduwa Republic should not be like Nigeria that was created in a crafty manner.

Karanta wannan  Asiwaju Bola Ahmad Tinubu yace zai cigaba daga inda shugaba Buhari ya tsaya idan ya lashe zabe

“If the foundations are destroyed, what can the righteous do? They created Nigeria on deceit and nobody knows the meaning of that name, Nigeria.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.