fbpx
Monday, August 15
Shadow

Babu abinda zan cewa ‘yan Najariya sai na gode saboda yabon da suke min>>Shugaba Buhari

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya godewa ‘yan Najariya bisa yabon da suke masa.

 

Ya bayyana hakane a gidansa dake Daura inda ya karbi bakuncin gwamnoni da wasu sauran manyan ‘yan siyasa da suka je masa gaisuwar Sallah.

 

Shugaban ya bayyana cewa yana godiya da irin yanda ‘yan Najariya ke nuna jin dadin sadaukarwar da suka yi.

 

Shugaban yace ya kosa ya sauka daga mulki. Sabosa akwai wahala.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  APC batada dan takarar sabata a arewacin jihar Yobe da yammacin Akwa Ibom - INEC

Leave a Reply

Your email address will not be published.