fbpx
Saturday, June 10
Shadow

Babu Aljanu a fadar shugaban kasa dake Abuja>>Femi Adesina

Kakakin shugaban kasa me barin gado, Femi Adesina yace ba gaskiyane maganar cewa wai akwai aljanu a fadar shugaban kasa.

 

Yace shidai a iya tsawon lokacin da ya shafe a cikin fadar bai tana gamuwa da wasu Aljanu ba.

 

Kakakin shugaban kasar daya gabata, Reuben Abati dai yace akwai Aljanu a fadar shugaban kasa inda har suka sa yayi jinya sannan kuma ya sha wahala a hannunsu

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Karanta wannan  Tinubu ya gana da sanatoci a fadarsa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *