fbpx
Thursday, August 11
Shadow

Babu banbanci:Irin Mulkin da nayi a zamanin soja ne nakewa ‘yan Najeriya a yanzu>>Shugaba Buhari

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bayyana cewa, Irin mulkin da yawa ‘ya  Najeriya a mulkin sojane yake musu a yanzu.

 

Ya bayyana hakane ga ministan sufurin jiragen 3, Hadi Sirika, kamar yanda Peoplesgazette ta ruwaito.

 

Sirika ya bayyanawa wata kungiyar Musulmai hakan ne yayin zantawarsu, ya bayyana cewa, matakin da shugaba Buharin ya dauka na hana kamfanin Emirates zuwa Najeriya, ramuwar gayyace kan matakin da kasashen gabas suka dauka kan kamfanin jirgin sama na Air Peace Wanda aka kayyadewa shiga wasu kasashen na Gabas.

Karanta wannan  Bideyo: Kalli rawar da gwamna Wike yayi yayin dayake kaddamar da babbar hanyar daya yi a jihar Patakwal

Saidai Rahoton yace tuni kasar UAE ta aiko da wasika ida tace matakin da ta dauka nan gaba kadan zata ci gaba da baiwa kamfanin Air Peace damar ci gaba da ayyukansa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.