fbpx
Friday, July 1
Shadow

Babu fa wanda ya takurawa ‘yan Najeriya su zabi Buhari, mu tallarshi kawai muka yi>>Wani Dan APC ya gayawa ‘yan Najeriya

Wani jigo a jam’iyyar APC watau Prof Sola Adeyeye Ya bayyana cewa masu korafi akan Mulkin Buhari su daina.

 

Yace asali ma su suka zabeshi da hannunsu ba tare da takurawa ba.

 

Yace masu sukarsu ma su daina dan kowane da yayi zabe me hankali ne kuma ba tursasa masa aka yi ya zabi shugaban kasa, Muhammadu Buhari ba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Da Dumi Dumi: 'Yan jihar Kano da Katsina Peter Obi suke yi kuma zasu bashi kuru'unsu kashe 75 zuwa 80, cewar tsohon hadimin Buhari

Leave a Reply

Your email address will not be published.