Babu Gaskiya Kan Batun Cewa Za A Canja Kudaden Nijeriya Ne Saboda A Cire Ajami, Domin Na Tuntubi Gwamnan Babban Bankin Na Nijeriya Kan Lamarin, Don Haka Ina Kira Ga Malamai Da Su Daina Amfani Da Jita-jita, Cewar Tsohon Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II.