fbpx
Monday, August 15
Shadow

Babu maganar rubuta jarabawa ranar Sallah>>NECO

Hukumar Shirya jarabawar kammala sakandare ta NECO ta bayyana cewa, babu maganar rubuta jarabawa ranar Sallah.

 

Hukumar tace ta bayar da mako daya na yin jarabawar gwaji.

 

Shugaban bangaren yada labarai na hukumar ta INEC, Alhaji Azeez Sani ne ya bayyana haka a Minna.

 

Yace mutane su yi watsi da duk wani labari wanda ba wannan ba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.