fbpx
Thursday, September 29
Shadow

Babu Messi da Neymar a cikin jerin ‘yan wasan da aka fitar da zasu lashe kyautar Ballon d’Or

Tauraron dan wasan kungiyar kasar Argentina Lionel Messi baya cikin jerin ‘yan wasa talatin da aka fitar da zasu lashe kyautar Ballon d’Or na wannan shekarar.

Yayin da shima Abokin Lionel Messi na PSG, Neymar baya cikin jerin ‘yan wasan amma Ronaldo, Lewandowski da Haaland sun shiga cikin jerin.

Karo na farko kenan da Messi bai fito a cikin jerin ‘yan wasan da zasu lashe kyautar ba tun shekarar 2005, kuma shine dan wasan dayafi lashe kyautar dayawa a tarihi,

Inda ya lashe kyautar sau bakwai dai Ronaldo ya lashe biyar.

Karanta wannan  Tauraron dan wasan Najeriya, Mikel Obi yayi ritay daga wasan tamola

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published.