fbpx
Thursday, August 18
Shadow

Babu ranar bude makarantu, Gwamnati ta sassauta dokar Kano

Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa babu ranar bude makarantun Najeriya duk da sassauta dokar hana zirga-zirga da ta yi.

 

A bayadai an rika rade-radin cewa za’a bude makarantu a cikin watan Yuni saidai wannan bayani na kwamitin dake yaki da cutar ta Coronavirus/COVID-19 ya karyata wancan ikirari.

Hakana kwamitin ya bayyana cewa an sassauta dokar hana zirga-zirga a Kano sanan kuma bangaren sufurin jiragen sama ya shirya fara aiki nan da 21 ga watan Yuni.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  PDP yoyo take yi, ya kamata shugaban mu yayi murabus kan rikicin Atiku da Wike, cewar jigon jam'iyyar

Leave a Reply

Your email address will not be published.