fbpx
Wednesday, June 29
Shadow

Babu tantama Karim Benzema ne zai lashe kyautar Ballon d’or ta bana>>Inji Lionel Messi

Tauraron dan kwallon kafar Argentina, Lionel Messi yace Karim Benzema ne ya dace ya lashe kyautar Ballon d’or ta bana.

 

Kwallaye 44 ne Benzema me shekaru 34 ya ciwa Kungiyarsa ta Real Madrid wadda kuma itace ta lashe kofin gasar Champions League.

Messi wanda ya lashe kyautar sau 7 ya gayawa kafar Tyc Sports da wannan maganane a hirar da suka yi dashi.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Kasuwar 'yan wasan tamola: Dimaria ya amince da komawa Kungiyar Juventus yayin da 'yan wasa biyu suka koma gasar Firimiya Lig

Leave a Reply

Your email address will not be published.