fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Babu wani Jibrin dan Sudan, Buharin da aka sanine saidai ya canja>>Obasanjo

Tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo ya nesanta kansa da masu cewa wai ba shugaban kasa, Muhammadu Buhari ne ke mulki ba, wani ne Jibrin daga Sudan.

 

Obasanjo yace wannan ikirari shirmene. Yace kawai dai abinda ya sani shine Buhari da yayi aiki dashi a baya ba haka yake ba, watakila dai dama can bai mai sanin gaske bane ko kuma ya canja.

 

Ya baiwa matasa shawarar cewa su tashi tsaye saboda gyara Najeriya.  Yace ba sai sun bi hanyar tayar da hankali ba, cikin lumana zasu kori tsaffin shuwagabannin su kafa irin mulkin da suke so.

“You (youths) have everything going for you and I don’t want you to feel discouraged. Things are bad in Nigeria but I believe it is only for a short while because it depends on you.

“Whatever my generation might have done wrong –and I will be the first to admit that my generation has done a lot of wrong, (but) it is for your generation to do it better.

Karanta wannan  Ba zamu roki kungiyar malamai ta ASUU ta janye yajin aiki ba, iyayen dalibai suka mayarwa gwamnatin tarayya martani

“Don’t just sit down and complain. Sitting down and complaining will make you be on the same level and you have to get what I called critical mass of likeminded people who will be ready to say let us bring about the change. You can bring about the change if you get critical mass of people that are ready to slug it out.

“When people say when will these old hags go out of the way? I tell them they won’t go out of the way, you have to make them go out of the way. They won’t voluntarily go out of the way, you have to make it uncomfortable for them; I am not talking of violence but bringing pressure to bear to make it uncomfortable for them to go out of the way.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.