fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Babu wata Kungiya da zata iya kawo sauyi a shugabancin Najeriya kamar yan kudu mazauna arewa ko yan arewa mazauna kudu>>Sanata Shehu Sani

Babu wata kungiyar a Najeriya da ta fi dacewa da halin da kawo sauyi a shugabancj sama da’ yan Kudu da aka haifa ko suke zaune a Arewa da kuma ‘yan Arewa da aka haifa ko kuma suke zaune a Kudu, domin su ne gadoji a koginmu na kabilanci.

 

Sanata Shehu Sani yayi wannan magana me a shafinsa na sada zumunta na Twitter.

There are no better group of Nigerians that are morally obliged to conveniently champion the quest for the rotation of power than the Southerners born or living in the North and the Northerners born or living in the South.They are the bridges across our rivers of ethnicity.

Leave a Reply

Your email address will not be published.