fbpx
Wednesday, June 29
Shadow

Babu wata magana da Tinubu yayi da zata sa a hukuntashi saidai dama idan akwai wata akasa>>Shehu Sani

Sanata Shehu Sani ya bayyana cewa, babu wata magana da Bola Ahmad Tinubu ya yi da har zata sa a hukuntashi.

 

Yace saidai idan dama can akwai wata a kasa.

 

Shugaban jam’iyyar APC, Abdullahi Adamu ya bayyana cewa, akwai yiyuwar su hukunta Bola Ahmad Tinubu saboda kalaman da yawa shugaba Buhari duk da ya bayar da hakuri, yace hakurin bai isa ba.

 

Bola Tinubu ya bayyana cewa, shine yawa shugaba Buhari silar hawa mulki, maganar da ta jawo cece-kuce sosai.

These’s nothing Asiwaju has said that deserves any form of punishment;But only if what he said can be used as an excuse to execute what has been a hidden agenda.

Leave a Reply

Your email address will not be published.