fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Badakalar Shugaban Bankin FCMB: Ni dai ban nemi matar kowa ba nasa ya hadiyi zuciya ya Mutu>>FKK

Tsohon Ministan Sufurin jiragen sama,  Femi Fani Kayode ya bayyana cewa shibdai be nemi matar wani ba da har ta kai ga cewa ya rasa ransa ba.

 

Ya bayyana hakane ga wani da ya caccakeshi kan maganat da yayi akan shugaban bankin FCMB, Adam Nuru da ake zargi da dirkawa matar aure dake aiki da bankin ciki har sau 2 ta haihu, wanda hakan yayi sanadiyyar Mijinta ya hadiyi zuciya ya mutu.

 

FFK ya bayyana cewa Adam Nuru ba mutumin kirki bane tunda har ya nemi matar wani kuma wadda ma’aikaciyar sa ce ya sa mutumin ya kashe kansa.

 

Yace ba sallama kadai ce ta dace da Nuru ba, ya kamata dauki mataki akansa.

 

Saidai wani yace masa shi ya gidansa yake? Ya kamata ya gyara gidansa kamin ya zo yanawa Mutane surutu.

Saidai ya mayar masa martanin cewa bai nemi matar wani ba da har ta kai ga ya kashe kansa.

 

“This is the MD of FCMB. His name is Adam Nuru. He sent a good man to an early grave with his heartless and shameful actions. I repeat a good man DIED as a consequence of his reckless, wicked, heartless and irresponsible behavior.

“There are no saints in the world & very few angels but to sleep with someone’s wife, make her pregnant twice & send him to an early grave is inexplicable & unfathomable. This is made all the worse by the fact that she was working for him in a large corporation where such

Karanta wannan  Masu zolayar Tinubu kan shekarunsa ba lalle ku kai lokacin da zaku ga tsufar ku ba, cewar jarumin Nollywood

“Things are not meant to happen between a Managing Director and a subordinate. He also sent over 500 million naira to Ibrahim Magu’s Pastor’s account “by mistake”. The man is filthy, seedy, disgusting, sleazy, irresponsible, dangerous and unreliable.

“He deserves far worse than just being sacked from the bank that he presently heads. Far worse! He should not only bow his head in shame but he should also be subjected to total and complete public opprobrium and banned from the company of decent and civilised men.

“He is the scum of the earth. He is worse than a leper and ought to be avoided at all costs. May the soul of Tunde Thomas rest in peace and may God judge ALL those that betrayed his love and trust and caused the heartbreak that led to his premature death.

“May the soul of Tunde Thomas rest in peace and may God judge ALL those that betrayed his love and trust and caused the heartbreak that led to his premature death.”

 

“I never slept with anyone wife and sent them to an early grave you piece of digs sh*t.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.