fbpx
Sunday, December 4
Shadow

Bafa ni na kawo matsalar tsaro ba daman tun kan in hau mulki akwaita>>Shugaba Buhari

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bayyana cewa, akansa aka fara fama da matsalar tsaro ba a Najeriya, tun kamin ya hau akwaita, dan haka saukarsa ba zaisa matsalar ta tsaya ba.

 

Shugaban ya bayyana hakane ta bakin kakakinsa, Malam Garba Shehu inda yace masu son ya sauka masu neman hawa mulkin Najeriya ne ido rufe.

 

Shugaban yace ya dauki matakai wanda zasu bayar da sakamako me kyau akan harkar tsaron.

 

Shugaban yace baison ya shiga ana cacar baki dashi a kafafen yada labarai yayin da Najeriya ke fama da matsalar tsaro.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *