Tsohon gwamnan jihar Sokoto Attahiru Bafarawa ya kai ziyarar ta’aziyya zuwa ga Tsohon gwamanan jihar kano kuma tsohon sanatan kano ta tsakiya Dakta Rabi’u Kwankwaso domin yi masa jajan rashin Mahaifinsa wanda Allah yayi masa rasuwa a watannin baya.