Babban lauyan Najeriya dake kare hakkin bil’adama, Reno Omokri ya caccaki masoyan Tinubu akan zanga-zangar a sukayi ta cewa kar a zabi Atiku.
Reno ya wallafa a shafinsa na Twitter cewa bai kamata suyiwa Atiku haka ba domin yawancin rayuwarsa a kudu maso gabashin Najeriya yayita.
Kuma matarsa ta farko barayabiya ce saboda haka abinda Tinubu da masoyansa keyi sam bai dace ba.