BAIWAR ALLAH DA AKA YIWA YANKAR RAGO KENAN .
Malllama Sadiya salihu, daya daga cikin Mallaman makarantar Abubakar siddik dake durumi, wacce wani la’ananen mutum yayiwa yankar Rago Shekaranjiya a gidan ta .
Baiwar wacce bata da wani aiki da ya wuce ta ga daliban Illimi mussaman yara, sun samu ingantanciyar tarbiyah .
Mallama sadiya ta samu kyakyawar shaidu daga mutane mabanbanta.
Muna rokon Allah madaukakin sarki ya jikan ki da rahama,
ya karbi shahadar ki ya kuma bi maki hakkin ki. 🙏
✍️Safiyanu Abdullahii