fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Baki isa ki gayawa Najeriya abinda ya kamata ta yi ba, Kune kuka lalata kasashen Libya, Syria, Iraqi da Yemen>>Jigon APC, Adamu ya gayawa Hillary Clinton

Bayan da tsohuwar ‘yar takarar shugabancin Amurka, Hillary Clinton ta yi magana akan zanga-zangar SARS inda tace a daina kashe matasa, dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar APC,  Adamu Garba ya bayyana cewa bata isa ba.

 

Yace bata kai matsayin da zata gayawa Najeriya abinda ya kamata ta yi ba.

 

Yace sune suka lalata kasashen Libya, Yemen, Iraqi, Syria da ma Egypt yace kuma suna son kawo irin wannan abu Najeriya.  Amma yace ‘yan Najeriya kansu a waye yake basu isa ba.

 

Yace dama ya fada a baya burin masu zanga-zangar shine tada fitina da kuma karya doka. Ya godewa shugaban Amurka, Donald Trump da ya dakile karsashin Siyasar Hillary Clinton wanda yace bata yi wani aikin a zo a gani ba lokacin tana sakatariyar harkokin wajen Amurkar.

 

I told you that we knew the script these guys are playing at: the entire breakdown of law & order in Nigeria

Same Hilary spearhead the destruction of Libya, Syria, Iraq, Yemen and even Egypt at some point wants to import venom in Nigeria

Karanta wannan  Babu dan arewar da zai zabi Peter Obi, cewar Kwankwaso

Nigerians are wiser, no way for you here

 

We thank God for President Trump for his consistent effort to rid Hilary of influence on the global stage & systematic extinction from American politics.

She won’t do anything in Nigerian God’s willing.

Let her have time at her comfort zone to tend to her troubled conscience.

 

As most traveled & least accomplished Secretary of State of U.S, Hilary’s underwhelming Middle East policy saw the destruction of families, women, children, properties, government & people. This they planned to extend to Nigeria.

She is not qualified to tell Nigeria what to do.

 

Let all these evil left wing actors, whose sole agenda is to fight against God and against nature, whose mission is to turn us into aliens, gays, lesbians, blood sucking abortionist, leave the shores of Nigeria and Africa

We say NO to foreign medlars and alien cultures.

Thanks.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.