fbpx
Sunday, February 28
Shadow

Bam ya tashi da yara 6 suka mutu a Zamfara

Wau kananan yara mata 6 sun mutu a jihar Zamfara bayan da wani ya fashe dasu wanda ake kyautata Zaton Bam ne.

 

Yaran sun je gonane inda suka ga Bom din kuma suka dauka dan wasa, saidai suna dauka sai ya tarwatse dasu kuma suka mutu.

 

Lamarin ya farune a kauyen Magamin dadi dake karamar hukumar Maradun, ranar Lahadin data gabata, Kamar yanda Daily Trust ta ruwaito.

“We don’t know whether it was a bomb or not. It just exploded immediately after they picked it from the ground. The children had gone to the farm to harvest groundnut,” the resident stated.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *