fbpx
Monday, October 26
Shadow

Bamu ce za’a yi yaki idan Zanga-zangar SARS tasa aka tsige Buhari ba>>Kungiyar Matasan Arewa, AYCF

Kungiyar matasan Arewa ta karyata rade-radin dake yawo cewa wai ta yi barazanar yin yaki idan zanga-zangar SARS da ‘yan kudu suke yi ta kai ga tsige shugaban kasa, Muhammadu Buhari.

 

Kungiyar ta bakin Lauyanta, Abubakar Liman tace wannan magana ba gaskiya bace. Tace shugabanta na da tarihin bin doka da oda dan hakane ma ya samu nasarorin da ya samu a baya.

Kungiyar ta bayyana cewa duk abinda zata yi takan bi doka.

 

“Our National President has always been a democrat, following legitimate constitutional processes in his agitations and it is for this reason he has built a record of fearless activism but free of violence.

“Much as any other civil society group is free to choose the combative or violent mode of protest, we at the AYCF do not and will never resort to such abhorrent method.

“The AYFC is a platform of matured citizens who strongly believe in deepening Nigeria’s democracy,” AYCF lawyer said.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=hdlabarai.aplibwxLeave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *