fbpx
Thursday, July 2
Shadow

Bamu ce zamu daukin ma’aikatan N-Power aikin dindindin ba>>Gwamnatin tarayya

Gwamnatin tarayya ta karyata labarin dake yawo cewa wai tana shirin daukar ma’aikatan N-Power aikin dindindin nan da ranar 12 ga watan Yuni.

 

Ma’aikatar Jinkai da kula da Ibtila’i ta bayyana cewa wannan labari ba gaskiya bane kuma tana kira da a yi watsi dashi.

Tace duk wani ingantacce zai fitane kawai daga bakin ma’aikatar kamar yanda Ministar ma’aikatar, Sadiya Umar Farouk ta bayyana ta bakin mataimakiyar daraktar watsa labarai, Rhoda Iliya.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=hdlabarai.aplibwxLeave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *