fbpx
Tuesday, December 1
Shadow

Bamu cire ASUU daga IPPIS ba>>Gwamnatin tarayya

Gwamnatin tarayya ta yi karin haske kan ci gaba da biyan malaman jami’a albashi karkashin Kungiyar ASUU.

 

Da yake magana, da manema labarai, Ministan Kwadago, Chris Ngige ya bayyana cew abinda ya faru a zaman da suka yi da ASUU shine kamin su kammala tantance manhajar UTAS da ASUU din ta basu, zasu biya ma’aikatan malaman akan tsohon tsari.

Yace sai an kammala tantance UTAS sannan za’a san matakin da ya kamata a dauka.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Aiko mana da labarin wani abu da ya faru a gabanka, Zamu biyaka: Send us eyewitness report we will pay youLeave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *