fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Bamu da iko akan farashin Gas din girki>>Gwamnatin Tarayya

Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa bata da iko akan farashin gas din girki dake ta hauhawa.

 

Shugaba Buhari ya bayyana damuwa kan lamarin, kuma farashin gas din na tafiyane da farashin da ake amfani dashi a Duniya.

 

Karamin Ministan man fetur, Timipre Sylva ne ya bayyana haka inda yace gwamnati ta tsame hannunta daga harkar gas dan haka ba itace ke kula da farashinsa ba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.