fbpx
Friday, July 1
Shadow

Bamu fara sayar da Fom din 2021 ba>>JAMB

Hukumar shirya jarabawar Shiga Jami’a ta JAMB ta bayyana cewa, mutane su yi hankali kada su fada hannun ‘yan damfara saboda bata fara sayar da Fom jarabawar na shekarar 2021 ba.

 

JAMB tace wannan sanarwa ta Zama Dole saboda yanda ake yayata cewa wai ta fara sayar da Fom din jarabawar na 2021.

 

Tace mutane su yi watsi da waccan Sanarwa kuma idan ta fara sayarwa zata sanar ta hanyoyin data saba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Labari me dadi: Gwamnatin jihar Kaduna zata dauki malaman firamari guda 10,000 aiki don su maye gurbin guda 2,357 data kora

Leave a Reply

Your email address will not be published.