fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Bamu Gamsu ba:Majalisa ta hana Ma’aikatar Lafiya amfani da Biliyan 10 wajan sayo rigakafin Coronavirus/COVID-19

Kwamitin lafiya na majalisar Tarayya ya dakatar da ma’aikatar lafiya ta tarayya wajan amfani da Biliyan 10 da ma’aikatar kudi ta bata dan sayo rigakafin cutar Coronavirus/COVID-19.

 

Kwamitin ya dakatar da wannan shiri ne a jiya, 26 ga watan Janairu inda yace jawabin da Ministan Lafiya ya mata bai gamsar da ita ba.

 

Ministan Lafiyar, Osagie Ehanire ya bayyana cewa kudin za’a yi amfani dasu ne wajan siyo rigakafin cutar Coronavirus/COVID-19 da hadaka da kamfanin May and Baker Plc.

 

Saidai shugaban kwamitin majalisar, Ibrahim Oloriegbe ya bayyana cewa basu gamsu da jawabin Ministan ba dan haka ba zasu amince da amfani da kudin ba, yace sai ya kawo musu cikakken bayanin yanda za’a kashs kudin tukuna.

Karanta wannan  An zargi gwamnatin Zulum da biyan malaman makaranta Albashin Naira Dubu 6

This N10 billion given to you, with due respect from what you have given us, you do not have a specific detailed plan for it and our submission for now is that you can’t spend it until when you provide us with satisfactory answer.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.