fbpx
Friday, August 12
Shadow

Bamu gaza ba kuma ba zan hutaba sai an gama da duka ‘yan ta’adda>>Shugaba Buhari

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bayyana cewa, sojojin Najariya basu gaza ba a aikinsu.

 

Fadar shugaban kasar ce ta bayyana haka bayan bidiyon da ‘yan Bindiga ke dukan fasinjojin jirgin kasar da suka kama ya bayyana.

 

A bidiyon, ‘yan Bindigar sun bayyana cewa nan gaba zasu fara kashe fasinjojin inda kuma suka kara da barazanar kama shugaba Buhari da Gwamna El-Rufai su kashe.

 

Wannan bidiyo dai ya jawo cece-kuce sosai.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  'Yan bindiga sun kai hari Illela sun kashe mutane 11 sunyi gakuwa da mutanen da ba a san adadin su ba

Leave a Reply

Your email address will not be published.