fbpx
Thursday, May 26
Shadow

Bamu jin dadin yanda kamfanoni ke fita dsga Najeriya zuwa wasu kasashen Africa>>Gwamnatin Tarayya

Ministan kasuwanci da zuwa jari, Otunba Niyi Adebayo ya bayyana cewa sam basa jin dadin yanda kamfanonin da suka yi rijista a Najeriya ke ficewa zuwa wasu kasashen Africa.

 

Ya bayyana hakane bayan da ya gabata a zauren majalisar tarayya inda ya jara da cewa, ma’aikatarsa na yin dukkan mai yiyuwa dan dakatar da faruwar lamarin.

 

Ya kara da cewa kasashe irin su Ghana sun kwacewa Najeriya kamfanoni da yawa. Inda yace abinda ke kara sanya wasu kamfanonin ke ci gaba da zama a Najeriya shine yawan mutane.

Leave a Reply

Your email address will not be published.