fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Bamu yadda a rika yafewa ‘yan ta’adda ba>>CAN

Kungiyar Kiristocin Najeriya, CAN ta bayyana cewa, bata yadda a rika yafewa ‘yan ta’adda ba a Najeriya.

 

Kungiyar ta bayyana hakane a sanarwar taya murnar sallah da ta fitar.

 

Tace ya kamata a kara duba maganar yafiya da akewa ‘yan ta’adda dan kuwa hakan yana mayar da hannun agogo baya kan yakin da ake da ta’addanci.

 

Kungiyar tace tana taya musulmai murnar ganin karshen watan Ramadana inda tace tana fatan zasu ci gaba da rike koyarwar da watan ya bari.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Hotunan barayin waya da aka kama a Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published.