Darektan kungiyar Barcelona, Alemany ya bayyana cewa babu wata yarjejeniya tsakanin kungiyar da Robert Lewandowski.
Ya bayyana hakan ne yayin ganawarsa da Movistar biyo bayan rade raden da akeyi na cewa Barca na shirin sayen Lewandowski kuma har ya amince.
Inda yace Lewandowski gwarzon dan wasa ne sosai kuma sun girmama shi don yana taimakawa kungiyar sosai.