fbpx
Thursday, August 18
Shadow

Ban ce ina nema mijin aure ba>>Rahama Sadau

Tauraruwar fina-finan Hausa,Rahama Sadau ta karyata rade-radin da ake yadawa a shafukan sada zumunta cewa wai tana neman Mijin aure.

 

An samu Rahotannin dake cewa Rahama Sadau ta matsu tana neman mijin aure, wurjanjan.

 

Saidai Rahama Sadau,  cikin Alamun fushi ta mayar da martani ta shafinta na Instagram kan wannan Rahoto.

 

Rahama sadau ta bayyana a shafinta cewa bata fadi haka ba kuma ba zata amince da wannan lamari ba inda ta bayyana cewa labarin karyane, kamar yanda Premium times ta ruwaito.

 

‘’Fake Fake Fake… I never said and never authored anything like this. It is fake and I will not accept this.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.