fbpx
Friday, July 1
Shadow

Ban ce na daina Bugawa Faransa Kwallo ba>>Pogba

Tauraton dan kwallon kungiyar Manchester United,  Paul Pogba ya bayyana cewa bai ce ya daina bugawa Kasar Faransa Kwallo ba.

 

A baya dai an ruwaito cewa saboda maganar da shugaban kasar Faransa, Emmanuel Macron yayi ta nuna goyon bayan batanci da akawa Annabi Muhammad(SAW) ta hanyar zanen Barkwanci, Pogba yace ya daina bugawa Faransa Kwallo.

 

Cikin wanda suka ruwaito wannan Labari akwai TheSun, saisai Pogba ta shafinsa na Instagram ya bayyana cewa ba gaskiya bane wannan labari.

 

Pogba yace labarin ba gaskiya bane kuma yana Adawa da duk wani harin ta’addanci sannan Addininsa na daga cikin mafiya son zaman lafiya kuma dolene a kareshi. Pogba ya zargi jaridar da yi masa karya sannan yace zai dauki matakin Shari’a akai saboda wannan lamarine bana wasa ba.

 

https://www.instagram.com/p/CGzneJhDINP/?igshid=k2xxagd29xbd

 

So The Sun did again… absolutely 100% unfounded news about me are going around, stating things I have never said or thought. I am appalled, angry, shocked and frustrated some “media” sources use me to make total fake headlines in the sensible subject of French current events and adding my religion and the French National Team to the pot. I am against any and all forms of terror and violence. My religion is one of peace and love and must be respected. Unfortunately, some press people don’t act responsibly when writing the news, abusing their press freedom, not verifying if what they write/reproduce is true, creating a gossip chain without caring it affects people’s lives and my life. I am taking legal action against the publishers and spreaders of these 100% Fake News. In a quick shout out to The Sun, who normally could not care less: some of you guys probably went to school and will remember how your teacher said to always check your sources, don’t write without making sure. But hey, seems you did it again and on a very serious topic this time, shame on you!

Karanta wannan  Shalelen PSG, Mbappe ya cewa kungiyar ta sayar da Neymar don baya cikin tsarinsa

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.