fbpx
Saturday, June 25
Shadow

Ban hakura ba:Zan sake fitowa takarar shugaban kasa>>Gwamna Yahya Bello

Tsohon dan takarar shugaban kasa na APC, Gwamna Yahaya Bello ya bayyana cewa nan gaba zai sake fitowa takarar shugaban kasa.

 

Ya bayyana hakane a fadar shugaban kasa yayin ganawa da manema labarai.

 

Gwamnan ya jewa shugaban kasa, Muhammadu Buhari ziyarar godiya ne.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Tuna Baya: Kalli bideyon lokacin da Tinubu ya biyawa gabadaya daliban jihar Legas kudin jarabawar fita daga sakandiri ta SSCE

Leave a Reply

Your email address will not be published.