fbpx
Thursday, June 30
Shadow

Ban koma musulmi ba har yanzu ina nan a Kirista>>Jim Iyke

Tauraron dan fim din kudancin Najeriya, Jim Iyke ya karyata labarin dake cewabya koma addinin musulunci.

 

Jim Iyke ya bayyana hakane a shafinsa na sada zumunta a cikin wani bidiyo.

 

A baya dai an ji cewa, Iyke ya koma musulunci saboda yanda aka ganshi da wasu malamai.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  LABARI MAI SOSA ZUCIYA: Rayuwata Tana Cikin Baƙin Ciki Mai Tsanani

Leave a Reply

Your email address will not be published.