fbpx
Saturday, May 21
Shadow

Ban yi murabus ba, ina nan daram akan mukamina>>Abubakar Malami

Baban lauyan gwamnati kuma Ministan shari’a,  Abubakar Malami ya bayyana cewa, bai yi murabus daga mukaminsa ba.

 

Ana rade-radin cewa saboda aniyarsa ta son tsayawa takarar gwamnan jihar Kebbi, kamar yanda doka ta tanada, Malami yayi murabus.

 

Saidai ya musanta hakan inda yace ba gaskiya bane har yanzu yana kan mukaminsa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Kasar Rasha zata fara daukar 'yan kasashen waje

Leave a Reply

Your email address will not be published.