fbpx
Thursday, March 4
Shadow

Bana bukatar hutu ina nan daram>>Manajan Liverpool, Jurgen Klopp

Rahotanni da dama a kafar sada zumunta sun ruwaito a karshen makon daya gabata cewa Jurgen Klopp ka iya yin ritaya bayan liverpool tasha kashi daci 3-1 a hannun Leisester City ranar sati, wanda hakan yasa manajan ya bayyana cewa burin su na lashe kofi yazo karshe.

Liverpool ta fadi wasanni uku a jere karo na farko tun shekara ta 2014 yayin da kuma yanzu Manchester City ta wuce ta da maki 13 a saman teburin gasar Premier League.

Wasu masoyan Liverpool sun baiwa Jurgen goyon baya inda manna wata barner a kofar filin kungiyar, amma Jugen Klopp ya bayyana masu cewa baya bukatar hutu kuma yana nan daram amma yaji dadin kaunar da suka nuna masa duk da cewa baya bukatar wani muhimmin tallafi a yanzu.

Jurgen Klopp: Liverpool manager insists he is ‘full of energy’ and does not need a break from football

Some reports on social media over the weekend suggested Klopp might resign following Liverpool’s 3-1 defeat at Leicester on Saturday, a result the German believes ended the champions’ hopes of retaining the Premier League title.

Liverpool have now lost three consecutive league matches for the first time since November 2014 and are 13 points behind leaders Manchester City, who have a game in hand.

Jurgen Klopp received a show of support from some Liverpool fans in the form of a banner outside Anfield and assured them he is not going anywhere.

“Did I get the sack or did I leave by myself? I don’t need a break,” he said. “The banner is nice but not necessary. I don’t feel I need special support at the moment.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *