Kocin Barcelona, Xavi Hernandez ya fadawa tsohon abokin aikinsa na kungiyar Gerard Pique cewa baya bukatarsa a Barca.
Xavi ya fadawa Pique hakan ne a makonni biyu da suka gabata kamar yadda rahotanni suka bayyana,
Kuma yace masa zai iya barin kungiyar. Xavi ya fadamasa hakan ne saboda Pique ba wata cikakkiyar lafiya gare shi ba a yanzu.