fbpx
Monday, June 27
Shadow

Bana goyon bayan Tinubu ya dauki mataimaki musulmi daga Arewa>>Shugaba Buhari

Rahotanni daga jaridar Independent sun bayyana cewa, shugaban kasa, Muhammadu Buhari ba ya goyon bayan a yi takarar musulmi shugaban kasa kuma mataimakinsa musulmi a Jam’iyyar APC.

 

Wata majiya daga fadar shugaban kasar ce ta bayyana haka inda kuma tace shugaban yana tunanin idan APC ta yi musulmi da musulmi, PDP kuma ta yi musulmi da kirista, to lallai zasu sha kasa.

 

Yace shugaban kasar bai goyi bayan hakan  a shekarar 2014 ba kuma yanzu ma ba zai goyi bayan hakan ba.

Karanta wannan  Shugaba Muhammadu Buhari ya dawo Najeriya daga kasar Rwanda

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.