fbpx
Saturday, August 20
Shadow

Bana jin dadin matsalar wutar lantarkin da Najeriya ke fama da ita>>Shugaba Buhari

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bayyana cewaz baya farin ciki da matsalar wutar lantarkin da Najeriya ke fama da ita.

 

Shugaban ya bayyana hakane a ganawar da aka yi dashi a Channels TV.

 

Yace Najeriya na da karfin samar da Megawatts 13,000 na wutar lantarki amma Megawatts 4,000 kawai take iya samarwa.

 

Saidai yace gwamnatinsa na kokarin samar da titunan mota dana jirgin kasa dan inganta rayuwar ‘yan Najeriya.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  So makaho ne: Wata matashiya 'yar shekara 15 ta yiwa kanta allurar jinin sahibinta mai dauke da cutar kanjamau

Leave a Reply

Your email address will not be published.