Tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo ya bayyana cewa, baya tare da masu son kafa kasar yarbawa ta Oduduwa.
Obasanjo yace ya yadda da kasancewar Najeriya a matsayin kasa daya, sannan kuma kamata yayi ace kowane dan Najeriya ya yadda da hakan.
Ya bayyana hakane a wajan wani taro ds ya halarta a babban birnin tarayya, Abuja.