fbpx
Sunday, February 28
Shadow

Bance a rika kashe-kashe ba, Kawai dai ya kamata idan an kawo Hari wasu su rika saida rai suna tsayawa dan kare kansu>>Ministan Tsaro ya gyara maganarsa

Ministan Tsaro, Bashir Salihi Magashi ya jawo cece-kuce sosai bayan da yace a mutane su daina guduwa ida an kawo musu hari.

 

Saidai kuma daga baya ya gyara maganarsa. A jiya, Alhamis a ganawa da Manema labarai, yace bai nemi mutane su rika kashe-kashen juna ba.

 

Abinda ya bayar da shawara akai shine mutane idan an kai hari su daina guduea gaba daya. Yace ya kamata su koyi yanda zasu yi maganin ‘yan Bindigar.

 

Yace Misali wasu daga ciki zasu iya sadaukar da rayuwarsu zasu iya Boyewa idan harsashin ‘yan Bindigar ya kare sai su afka musu. Yace idan ‘yan Bindigar suka san za’a tunkaresu idan suka kai hari to lallai zasu sake shiri.

 

Yace kuma maganar a bar ‘yan Najeriya su dauki makami, ba yanzu ba tukuna.

 

“I didn’t say they should go and kill themselves, but they should watch and see what will happen before they take the step of abandoning their house simply because somebody has made a shot or two. That’s what I was trying to say, I didn’t say Nigerians should defend themselves.

 

“I only said that every attack should not be seen as ‘if I don’t run away there’s nothing else I can do’. There are so many ways you can defend yourself, you can hide and watch what he is doing and as soon as he exhausts his strength, then you can run over him that’s what I mean.”

Speaking further, he advised Nigerians to be more courageous and “If there are one or two people shooting in the air just to scare them, steal their things or kidnap some people”.

According to him, the villagers can resist attacks by understanding simple techniques of protecting themselves.

“How many houses can they enter before they finish their ammunition?” Magashi quipped.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *