fbpx
Monday, June 27
Shadow

“Banga alamun cewa zasu saye sabbin ‘yan wasa ba”>>Ronaldo ya koka akan rashin sayen wasa a Manchester United

Tauraron dan wasan Manchester United, Cristiano Ronaldo ya koka akan rashin sayen sabbin a United a wannan kakar.

Inda yace ya kamata izuwa yanzu ta saye ‘yan wasa biyu zuwa uku amma ko daya bata saya ba, yayin da su kuma abokan hamayyarta ke cigaba da sayen ‘yan wasa.

Manchester batayi kokari sosai ba a kakar bara wanda har yasa ba zata buka gasar zakarun nahiyar turai ba, amma sabon kocinta Ten Hag na shirin gina kungiyar yanzu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Arsenal ta kammala sayen Gabriel Jesus daga Manchester City inda tayi masa kwanyirakin shekaru biyar

Leave a Reply

Your email address will not be published.