fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Bangaren Oshiomhole sun maka jam’iyyar APC a Kotu

Bangaren Kwamitin Zartaswa na jam’iyyar APC, na tsohon shugaban jam’iyyar,  Adams Oshiomhole ya maka jam’iyyar APC a kotu.

 

Hillary Eta wanda shine tsohon mataimakin shugaban jam’iyyar na yankin Kudu maso Kudu ne ya kai karar ranar 26 ga watan Nuwamba.

 

Yana neman a dakatar da kwamitin rikon kwarya na Gwamna Mai Mala Buni daga gudanar da duk wani aiki na jam’iyyar. Yace doka bata baiwa Gwamna Buni dama ya rike mukamin rikon kwaryar ba a matsayinsa na Gwamna.

 

Hakanan Doka bata bayar da damar a yiwa zababbun shuwagabannin jam’iyyar abinda aka musu ba. Dan hakane yake neman kotun ta rusa wancan kwamiti na Buni kada ya ci gaba da gudanar da jam’Iyyar.

The plaintiffs argued among others that by virtue of Section 183 of the Nigerian Constitution and Article 17 (iv) of the constitution of the APC, it was an illegality and a void act for a person to hold an executive office in the government simultaneously with an office in any organ of the APC at any level, in whatever capacity.

Karanta wannan  Kungiyar matsafa da mayu ta Najariya tace wannan ce damar Atiku ta karshe ta zama shugaban kasa

 

They also argued that by virtue of same Section 183 of the Nigerian Constitution, Article 17 (i) and (iv) and 20 (i) (a) of the APC constitution, the purported removal of the duly elected officers of the party on June 25, 2020, was void and did not affect the rights of the duly elected officers of the APC to continue with the discharge of the duties for which they were elected. Punchng.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.