Gwamnan Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya bayyana cewa bai ji ciwon komai ba da aka masa Rigakafin cutar Coronavirus/COVID-19.
A jiyane dai akawa Gwamnan da mataimakiyarsa, Hadiza Balarabe rigakafin cutar.
Da yake bayyana yanda yaji bayan rigakafin ta shafinsa na sada zumunta, Gwamna El-Rufai yace bai ji ciwon kai ko wani avu ba da aka masa rigakafin, kuma ya ci abinci. Ya bayyana cewa rigakafin bashi da Illa.
He wrote: “Astrazeneca vaccine is safe: Just had my first meal some 5 hours after taking my first dose of the Oxford-AstraZeneca vaccine. No pain. No headache. No side effects. Excellent appetite.”