fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Banki Wike ba, na zabi wanda nake so nayi aiki tare da shine kawai, cewar Atiku Abubakar

Dan takarar shugaban kasar Najeriya na jam’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar ya bayyana cewa shi baiki gwamna Wike a matsayin abokin takararsa ba.

Inda yace ya zabi wanda yake so yayi aiki tare da shine kawai, wato Okowa cikin mutane uku da kwamitin jam’iyyar PDP ta gabatar masa.

Atiku Abubakar ya bayyana hakan ne yayin daya ke ganawa da manema labarai na Arise TV.

Inda a karshe yace sun fara sasantawa da gwamnan jihar Rivers din wato Nyesom Wike kuma kwanan nan zasu shirya bakidaya.

Karanta wannan  Sanata Shehu Sani ya cewa gwamnonin da suka baiwa Buhari shawara ya sallami ma'aikatan da wuce shekara hamsi su fara kansu

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.