fbpx
Friday, May 27
Shadow

Banufe Umar ya auri inyamura A’ishat Obi

A wannan lokacin da ake ganin kawunan kabilun kasarnan yana kara rarrabuwa wani abin birgewa da ban sha’awa ya faru inda wani Banufe da aka bayya sunanshi da Umar ya auri masoyiyarshi wadda inyamurace me suna A’isha Obi data fito daga jihar Imo.

Saboda irin yanda suka birge mutane anyita sa musu albarka a shafukan sada zumunta da muhawara, muna muna musu fatan Allah ya yiwa wannan aure nasu albarka ya kuma kawo zuri’a ta garu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Tura ta kai bango: kalli bidiyon yanda 'yan Inyamurai suka fara kama 'yan IPOB suna kashewa

Leave a Reply

Your email address will not be published.